Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 4 cupsflour
  2. Butter(divide simas into 3 and used one portion)
  3. 2eggs(1 for egg wash)
  4. Pinchsalt
  5. 4 teaspoonsugar
  6. 1and half tablespoon baking powder
  7. For the fillings
  8. Fresh beef meat
  9. Onion
  10. Scotch bonnet
  11. Green pepper
  12. Potatoes(Optional)
  13. Maggi and spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki tankade flour dinki,idan kika tankade saiki zuba butter dinki,kiyita mixing dinsu harsai flour da butter din sun hade,saiki zuba gishirinki kadan,baking powder kiyi mixing,saiki kada kwai daya ki saka kiyi mixing,saiki zuba ruwa kadan kadan harki hada dough dinki mai laushi ba laushi sosai ba kuma ba tauri sosai ba,inya hade saiki rufe ki ajiye a gefe.

  2. 2

    Saiki samu namanki ki dafa da dankalinki,ki yanka albasarki ki jajjaga attaruhu,inma kina bukatar wani vegetables din saiki Dada.saiki yanka namanki kanana koki daka saiki yanka dankalin shima kananu,saiki dora pan dinki a wuta saiki zuba naman da dankalin da albasa da attaruhu,tafarnuwa,maggi and spices saiki zuba mai kadan inya soyu sama sama saiki sauke.

  3. 3

    Saiki dauko dough dinki da rolling pin kina diba kina rolling into circular form ko ki samu abu me circle shape kina fitarwa,saiki saka fillings dinki a tsakiya ki rufe ki saka fork ki daddanne gefen.

  4. 4

    Saiki gasa a oven koki soya,idan a oven zaki gasa shine zakiyi amfani da ragowar kwanki guda daya,ki kada saiki shafa a jikin meatpie din saikiyi baking

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asmau Maikaba
Asmau Maikaba @cook_16090052
on

Similar Recipes