Share

Ingredients

  1. shinkafa fara
  2. yis
  3. salt
  4. suger

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko kijika shinkafarki ta kwana ajiqe saeki tace kikai markade

  2. 2

    In aka markado saekixo kisa yis baking da gishiri kadan d suger saeki kai gu me dumi

  3. 3

    Idan ya tashi saeki samu non stick frypan wanda baya kamu saeki samu brush kishafa mai ajiki saeki goga akaskon saeki xuba kullin shikenan kibarshi inyayi ki juya daya barin

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
CEO H&H milk candy
on
Kano State, Najeriya
i am a mother of 2children H&H
Read more

Comments

Similar Recipes