Steps
- 1
Zaki ɗora ruwa ki zuba some amout of oil sannan kisa salt ki rufe ki barsa ya tafasa.
- 2
Bayan tafasa ki zuba taliyarki to 8mints ta dafu saiki juye a colender ki zuba mata ruwan sanyi sannan ki kwashe kizuba a cooler.
- 3
For the source kuma.
- 4
Zakiyi greating na taruhu da tattasai,in kin gama saiki ɗora mai a wuta ki heating nasa sannan saiki zuba waɗann jajjagen kayan miyan.
- 5
Idan ya dafu saiki buɗe ki zuba ingrediant kijuya sannan ki zuba kifinki wanda dama already kin tafasa shi da ciita, cloves and onion wit a pinch of salt.
- 6
Sannan saki ɗauko albasa da kika yanka slice or circle shape ki zuba akai batare da kin juya ba saiki rufe kibarsa for 5mints saiki buɗa ki juya.
- 7
Sai kuma ki fasa ƙwai ki greating na albasa ki zuba saiki kaɗa karki bari ya tsinke.
- 8
Idan kin kaɗa saiki na zuba ruwan ƙwan acikin miyanki, kina zubawa kina motsawa. bayan kin gama zubawa saiki rufe ki barshi zuwa mintina biyu ko uku ki buɗa ki juya saiki kashe gas ɗinki ki maida murfi ki rufe ya ƙara tsumuwa for 1mint.
- 9
In yayi saiki zuba taliyanki a plate ki zuba masa wannan egg source ɗin naki.
- 10
Like this.....
Similar Recipes
More Recipes
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Anas Wajahat
-

Tran Truong
-

Purab_Paschim_ka_Pyaala(Mango_Gandhoraj_lemon_smoothie)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Moringa Masala Chaas (Moringa Spiced Buttermilk)
Krishna Dholakia
-

Natalie Truscello
-

Slow cooker italian sausage sandwiches
Heather Costello
-

Nichole Korb
-

Foodielover
-

Sewing Land
-

Restaurant style butter chicken
Faiza Asif
-

Sumera Khan
-

Sumera Khan
-

Chef_Bhal
-

Faiza Khalid
-

Nichole Korb
-

khayrees Tasty bites
-

Isaac Toluwani
-

Haya Ali













Comments