Steps
- 1
Ki cire ruwan tumatur ki matse, ki gyara tattasai da tarugu ki wanke saiki jajjaga su or kiyi gretin. Ki kankare carrot ki wanda tare da green bean, ki yanka su size da kike so. Ki yanka Albasa slize daban duk ki aje su gefe.
- 2
Ki zuba shinkafa a container ki zuba gashiri kadan ki wanke har sai ruwan yayi haske, ki tsame a colander keep aside.
- 3
Ki daura tukunya kan wuta ki saka oil a ciki da albasa ki soya saiki zuba kayan miyan da ki kai gretin ki sanya garin citta da spices ki soya sama-sama, sai ki tsaida ruwar sanwa dai-dai yanda shinkafarki zai tsotse. Ki sanya curry, maggi da gishiri ki rufe.
- 4
Inya tausa ki zuba shinkafa, bayan mintuna ruwan ya ragu ki sanya carrot, green bean ki juya a hankali sai ki rufe. In ruwan ya kusa konewa saiki sanya albasa a saman ki rufe da kyau saiki rage wutar yanda zai tsotse ruwan a hankali ya janye. Inya karasa ki sauke ki zuba a food wormer.
- 5
Note: Jalop ce amma tayi kamar fried rice saboda ban cika mata ruwa ba kuma ban dame ta da juyawa ba. Sannan ban cika mata tumatur ba kuma na matse ruwan, saboda a times tumatur yakan sa jalop ta cabe in yayi yawa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Priyangi Pujara
-

Priyangi Pujara
-

Fulori Kadhi (UP style Pakoda Kadhi)
Priyangi Pujara
-

Brandy T.
-

CoolJewel
-

Brandy T.
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Leelumae
-

Instant Dahi bhalla / Dahi Vada
Charmi Vala
-

Meelah and Meemi's Kitchen
-

Sadaf Shoaib Vohra
-

Charmi Vala
-

Chicken cheese bread balls recipe
Kitchen with Rabia
-

Healthy Lunch Bowl with poached egg
Polly Basu
-

Mital Viramgama
-

Fatima Adil
-

Malina
-

Dragon Chicken with fried rice
Werysha Harris




Comments