Steps
- 1
Zaki wanke shinkafa ki sai ki jika ta a cikin ruwa ta jiku kamar tsahon awa biyu ko biye in kina da lokaci.
- 2
Zaki dafa shinkafa tuwo ko kuma in kina da tuwon shinkafa zaki iya amfani dashi.
- 3
In shinkafar ki ta jiku sai ki tace ruwan ki zuba a abinda kike kai markade sai ki kawo tuwan ki ko shinkafar da kika dafa ki zuba aciki but ni nayi amfani da tuwo nasa shi aka kaimin markade. kafin su dawo na jika 1 tbsp yeast dina d 2 tbsp sugar da 2 tbsp madara da ruwan dumi ya tashi.
- 4
Ana kawo min na hada na zuba hadin yeast din nasa ragowar sugar na da gishiri na juya na barshi y tashi.
- 5
Daya tashi na Dora tandata a wuta nasa mai yayi zafi na zuba hadin kullin ya soyu na juya na kwashe shike nan,zaki ci d miya, sugar ko haka d shayi aci lfy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

Cook1999 -

Supriya Devkar
-

Bhavnaben Adhiya
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Mukti Sahay
-

Arezu
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Brandy T.
-

CoolJewel
-

Brandy T.
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Leelumae
-

Crispy Pakory different style.nd different method so try it
Kitchen with Rabia
-

Sadaf Shoaib Vohra
-

Ivy Muthoni
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Instant Dahi bhalla / Dahi Vada
Charmi Vala
-

Sadaf Shoaib Vohra
-

Charmi Vala
-

Chicken cheese bread balls recipe
Kitchen with Rabia
-

Rahma kabir
-

Healthy Lunch Bowl with poached egg
Polly Basu












Comments