Pepper talafia 🐟 fish

Pepper talafia 🐟 fish
Steps
- 1
Ki kankare Bayan kifin ki/fish bayan ki kankare sai ki yanka ki cire kashin da ke ciki sai ki wanke da ruwa mai tsafta
- 2
Sai ki daka busheshen citta tafarnuwa maggi da gishiri sai ki barbada a kifin da kika wanke sai ki barshi kaman 10/15 minutes ya Kama jikinshi sai kisa mangyada a wuta kisoya shi
- 3
Sai ki markada tarugu da dama da tattasai da albasa kisa citta da tafarnuwa saboda qarnii sai kisa mangyada a wuta kisa albasa in ya dauko soyuwa sai kisa kayan miyan aciki kisa maggi gishiri da kayan kamshi inya soyu sai ki zuba soyeyan kifinki aciki sai kisa albasa dayawa yaji sai ki kashe wutan ki rufe tiririn zai hadeshi Aci lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Namrata sarmah
-

Garlic butter salmon with corn on the cob
Sarvat Hanif
-

Khanfaiziya5 -

Chef Aiden
-

Baked Grapefruit with Oatmeal Crumble
Chef Mommy Nessa
-

Chef Mommy Nessa
-

Sangita Vyas
-

Barnali Debdas
-

Kulsoom Bukhari
-

Banana Matcha Cheesecake- no bake and Vegan
Madhumita Bishnu
-

Christina
-

Layla (lulu)
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Cheryl
-

Quick corn and potato fritters (one batter)😊
tanveer sayed
-

'Dahi Chana Chaat with Ticon Puri' yan'
Ànùm Hàbîb
-

Savory__Delights
-

Neelam kathuria -

Kinjal -

Fried Eggs Kales and Ugali(Dinner)
Irene Gift
-

Naina Mittal
-

Sheela Rani -

Seema Mehta







Comments