Plantain and egg fritatta
Steps
- 1
A bare plantain sai a yanka, a soya a mai me zafi a aje gefe
- 2
A fere da dankali sai a dafa, bayan an dafa a yanka kanana
- 3
A yanka albasa, carrot, green pepper da red pepper, sai a zuba mai kadan a pan a soya, a saka curry, thyme da sinadarin dandano sai gishiri kadan
- 4
A fasa kwai cikin bowl, a saka maggi a ciki sai a kada.
- 5
A samu nonstick frying pan a sa mai kadan a Dora akan wuta, idan yayi zafi a zuba Kwai, a zuba dafaffen dankali, carrot da su peas da aka soya, sai a jera soyayyen plantain din akai, a kuma zuba Kwai a rufe Saman dashi, sai a jira kasan ya soyu kafin a juya dayan gefen.
Similar Recipes
More Recipes
-

Khanfaiziya5 -

Lakshmi Sridharan Ph D
-

cindybear
-

Malaya Gladden
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Tumiso Foods
-

Falgooni Mangrola
-

Anoli Vinchhi
-

Shital Jataniya
-

Durreshahwar Khan
-

The Whole Shabang Boiling Crab
AydenM0mmy
-

Easy cookies that melt in mouth
Cooking with passion
-

J.A.B.
-

The perfect side-dish: Hasselback Potatoes
Karan Tripathi (Food Fanatic)
-

Priyanka Panda
-

Hadisa Tabassum
-

Sneha Paul
-

dr shikha Bisht
-

Geeta Godhiwala
-

I_Like_Languages
-

Hadisa Tabassum
-

_aisuph
-

Sara Jaffer
-

_aisuph
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9033711







Comments