Wainar hanta

Zahra's Cuisine @cook_17313082
This taste so wow,try it😘Ina fatan zae kayatar daku
Hope you will enjoy it😘
Wainar hanta
This taste so wow,try it😘Ina fatan zae kayatar daku
Hope you will enjoy it😘
Steps
- 1
Da farko sai ki sami hantarki ki yanka ta kanana ki wanke ki dafa da albasa
- 2
Idan ta dahu sai ki dauko kayan miyarki gaba daya ki jajjaga sannan ki kawo hantar nan ki daka ki hada da kayan miya ki zuba maggi da gishiri da curry
- 3
Ki tafasa danyan kwai ki hada ki juya, ki rinka diba kina soyawa kamar yadda ake soya wainar kwai. Shikenan aci dadi lfy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Nicky
-

Gabriel Ivarsson
-

Yuliya
-

Chaz
-

Barnali Debdas
-

pinal Patel
-

Spaghetti alla Carbonara Autentica | Cream-Free, Roman-Style
Gaetano Spampinato
-

Shree Hazra Das
-

Namrata sarmah
-

Hilary
-

Ashleigh Cupp
-

Low Carb Coleslaw (sugar free!)
SpottedByD
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Annie
-

Trisha pramanik
-

Bandhan Makwana
-

Ummu Haidar
-

mariam mahine -

Neha Sharma
-

Manisha Madan (Thedelhifoodiecouple)
-

Deepika Pushkar Sinha _______#DDV😘
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9293010











Comments