Steps
- 1
Zaki wanke namanki ki Dora wuta tareda albasa da spices dandano saiki barshi harya dahu Bayan ya dahu saiki dora tukunya kisa manja nd man gyada kisa albasa kisoya
- 2
Bayan kin soya saiki zuba jajjagen kayan miyan ki Bayan sun soyu saiki tsaida ruwa kisa gyada spices dandano saiki rufe after ya tafasa saiki dauko tsakin ki Wanda kin gyarashi kin wanke saiki zuba
- 3
Karki cika wuta dayawa saidai yana daukar lokaci kafin ya nuna saiki taste ko Zaki kara wani Abu saiki kara ki rufe Bayan ya kusa dahuwa da kadan saiki sa alaiyahu da yakuwa da albasa idan kina raayi da naman ki saiki barsu su karasa tare shikenan kin kammala fate aci dadi lfy wow akwai dadi
Similar Recipes
More Recipes
-

Shital Jataniya
-

Barnali Debdas
-

cindybear
-

Arezu
-

Kulsoom Bukhari
-

🍪 Healthy Dark Chocolate Ragi Mixed Nut Cookies 🍪
Rosalyn John
-

Grilled Salmon Fillets with Peppers and Courgette
Xavier Seror
-

Kulsoom Bukhari
-

Garlic Parmesan Crusted Pork Chops😋
Amberly Scott
-

Rick M
-

Delicious Marinaded Skirt Steak
Amberly Scott
-

Maizymay
-

JLitRN
-

Marie's Cakes and More
-

Zaynab Abbakar
-

Pooja mehta
-

Potato lotus stem veg(aloo bhey ki sbji)
Alka Sukhija
-

anu gaba
-

Monika Sukhija
-

fay Chege
-

Cardamon doughnuts. #4weekschallenge
mariam mahine -

afrin Javid
-

Tastyaffairs Cakes N'Event









Comments