Cooking Instructions
- 1
Xaki samu albasarki kiyi Mata yankan slice kipitar DA ita daya daya
- 2
Seki hada fulawa,maggi,yaji,gishiri,kixuba ruwa kadan ki dama yayi kaman na wainan fulawa Amman bada tsululu sosaeba DA kauri
- 3
Seki samu cornflakes dinki kidakashi karyayi laushi idan kin Ciro albasar seki dinga badeta acikin cornflakes din kina ajiyewa
- 4
Seki Dora manki awuta kisoya shi
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen -
-
Onion rings Onion rings
It has the perfect crisp they are so good with that sauce and you will just love it ! Food wishes -
-
Onion rings Onion rings
Trying tempura mix with vegetables other den meat was an instant hit #EidMeetup Sumaiya Muddasir
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9500575
Comments