Alalar awara(tufo)

Zahra_meys Delicacies @fmelyakub1
Awara da dadi ballatana an hadata ko ansarrafata da kwai.
Alalar awara(tufo)
Awara da dadi ballatana an hadata ko ansarrafata da kwai.
Steps
- 1
Kisami kwano mai tsafta ki murmusa awarar sosai ki zuba duk kayan hadin Dana rubuto a sama (kayan kashinki wato spices da jajagen attaruhu da albasa,koren tattasai da su tafaruna) kifasa kwanki guda 6 ki juya ki kulla aleda kamar alala.
- 2
Kizuba ruwa atukunya yadda zaidafa miki alalarki ki saka kullin alalarki ki rufe tukunyarki ki dafa.
- 3
Inta dahu ki yayyanka zaki iya ci da sauce nakifi zaifi daki ko na dankali.
Similar Recipes
More Recipes
-

Scott Kane
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Leelumae
-

Nena's.cook.nook
-

2 Cancerians cook, Libra eats
-

Temayaz Princez
-

Zahra_meys Delicacies
-

Chinese idli from roti and daal
Zarna B V
-

Mutton paya with makki ki roti
Alefiya Tunkiwala
-

Preeti Food Recipes
-

Suvas Shah
-

Madhu Mj
-

Monika gupta
-

Cookingwithseki
-

Kadu ke pakory(pumpkin fritters)
Hadia Anwar
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9632164















Comments