Bake meat pie
My first time of making bake meat pie
Steps
- 1
A hada fulawa da baking powder da gishiri d Mai a juya sannan a sa ruwa a kwaba d tauri sai a ajiye a gefe a rufe
- 2
A fere dankalin turawa a yanka kanana a dafa shi idan ya dahu sai a sauke a tace a ajiye a gefe
- 3
A wanke nama a dafa shi d Maggi d kayan kamshi d gishiri idan y dahu sai sauke a daka shi da attaruhu d albasa sai soya shi sama-sama a zuba dankali Maggi d kayan kamshi sai a juya idan ya Yi yadda ake so sai a sauke
- 4
A Mirza fulawa a round shape sai a zuba nama a sa cokali Mai yatsu a danne haka za a Yi har a Gama sai a jera a kan baking tray sai a Jada wkwai a shafa a Kai sai a gasa a oven
Similar Recipes
More Recipes
-

Justin Gonzalez
-

Justin Gonzalez
-

Arezu
-

Mad Cook
-

ifuchi
-

Maggie Conlon
-

Ghormeh Sabzi (Persian Herb Stew)
Fateme Persian Kitchen
-

Persian Saffron Rice (for Garnishing Rice Dishes)
Fateme Persian Kitchen
-

Homemade Verjuice (Abghooreh) – Boiled Method
Fateme Persian Kitchen
-

Sharon's Golden Fried Chicken Wings
Sharon Ellis
-

Steph Shepherd-Syfax
-

Kels Ro
-

Jay Jimenez
-

Sanju
-

Akum Raj Jamir
-

Dahi Machh (fish curry with curd)
Poornima Choudhary
-

Anju Singh
-

Dhruti Chaitanya Shah -

dimplebajaj
-

Lata Jain Dugar
-

Saranya Shiva













Comments