Dahuwar shinkafa mai curry da miyar hanta

Shinkafa mai curry da miyar hanta,recipe by baby hadejia
Dahuwar shinkafa mai curry da miyar hanta
Shinkafa mai curry da miyar hanta,recipe by baby hadejia
Steps
- 1
Zakidora ruwa akan wuta kafin yatafasa sai ki kankare carrot dinki ki wanke sai kiyanka kanana, idan ruwan yadahu sai kisa Shinkafa, kibarta tafara dhw, intakusa d huwa sai kisa taliyarki d carrot dinki sukarasa dahuwa tare sai kisa curry bayan kinsan taliyarki.
- 2
Miyar kuma ki wanke hantarki sosai sai kiyankata kanana kisa albasa d spices kisilalata, inta hadu sai ki sauke, yauwa to timatirdinki Dama kinriga d kinwankeshi sai kiyanka kanana tare da albasa, sai ki juye acikin pan dinki ki sa mai kisoya, intafara fidda mai sai kisa hantarki kisa maggi curry d spices kicigaba d soyawa har sai tayi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Seema Sharma
-

Soumini Bhattacherjee
-

Chocolate chip cookie cheesecake bars
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Daniel Lim
-

Mayara
-

Chef Bon Bon
-

સુરતી બટર ગારલીક લોચો #india #india1
Bhumika Desai
-

My pressure cooker sponge cake
Ndinda Mutuku
-

Grishma Desai
-

Green sorrel and Green chilli curry
Shraddha Tikkas
-

Kiran Asghar
-

Saima Sameer Ali
-

Muthokoi #staplefoodrecipecontest
Tracey Maria
-

Karonde and green chilli chunki hui
Deepa Garg
-

Shikha Vijay
-

Sana Tungekar











Comments