Umarnin dafa abinci
- 1
Kisa butter da sugar kibuga se yayi fari sekinasa egg naki kina bugawa har sukare
- 2
Sekihada flour da Baking powder kiyi mixing ki ajiye kidau madarama
- 3
Kiyi diluting da ruwanki half cup sekidauko hadinki na egg kinasa flour kina garwayawa kina zuba ruwan madara har yakare
- 4
Sekisa a pan naki kigasa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16296816







sharhai (2)