Flour gwangwani biyu da rabi 2 1/2, • baking powder rabin cokali • Butter babban cokalin cin abinci guda uku (3), • man gyada na suya • Sinadarin dandano guda biyu, • sukari karamin cokali daya, • kwai daya • Masoro, • sinadarin dandano, • curry • gishiri