Cake da adon foundant icing

Ummu Ahmad's Kitchen
Ummu Ahmad's Kitchen @cook_17118000
Abuja

#Oct1st. Inason cake sama da kowane snakes shiyasa nayishi saboda bikin murnar zagayowan ranar yanci qasata Nigeria@59

Cake da adon foundant icing

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#Oct1st. Inason cake sama da kowane snakes shiyasa nayishi saboda bikin murnar zagayowan ranar yanci qasata Nigeria@59

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti arbain
mutum biyu
  1. 1Flour gwagwani
  2. Sugar kwatan gwangwani 1/4
  3. Sugar kwatan gwangwani 1/4
  4. Baking powder rabin qaramin cokali 1/2,flavour kwatan cokali
  5. Baking powder rabin qaramin cokali 1/2,flavour kwatan cokali
  6. Icing sugar
  7. Icing sugar

Umarnin dafa abinci

Minti arbain
  1. 1

    Da farko a zuba sugar, butter, Kwai da madara a blender ko mixer a hadesu su hadu. In a blender NE sai a juye a roba mai tsafta

  2. 2

    Sanan a zuba flour, flavor da baking powder a hadesu da muciya. Inkuma a mixer NE sai a zuba saran kayan hadin bayan su butter din anyi creaming dinsu

  3. 3

    Sai a safa butter a baking pan a zuba ayi baking. Iya gasu sai a kwaba icing sugar da ruwa kadan a yishi da tauri sai a saka cookies cutter a cire shape. Mai color din zaa zuba food clour a Kai a hadeshi sai a cire

  4. 4

    Sai a safa butter a baking pan a zuba ayi baking. Iya gasu sai a kwaba icing sugar da ruwa kadan a yishi da tauri sai a saka cookies cutter a cire shape. Mai color din zaa zuba food clour a Kai a hadeshi sai a cire

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Ahmad's Kitchen
Ummu Ahmad's Kitchen @cook_17118000
rannar
Abuja

sharhai

Similar Recipes