Meat pie

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa daya
Mutane hudu
  1. Flour gwangwani biyu da rabi 2 1/2,
  2. baking powder rabin cokali
  3. Butter babban cokalin cin abinci guda uku (3),
  4. man gyada na suya
  5. Sinadarin dandano guda biyu,
  6. sukari karamin cokali daya,
  7. kwai daya
  8. Masoro,
  9. sinadarin dandano,
  10. curry
  11. gishiri

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Dafarko zaki wanke hannu sai Ki zuba flour a roba mai tsafta,sai kisa butter, kwai, gishiri, sinadarin dandano, baking powder da sukari.

  2. 2

    Zaki sa hannu ki juya su su hade gaba daya sanan ki dakko ruwanki mai tsafta kadan ki zuba sai ki hada ta har sai ta zama dough.

  3. 3

    Daga nan sai a dan rufeta kamar minti talatin. Kafin minti talatin din sai ki dakko mincemeat dinki kisamai jajjagen attaruhu, Koren tattasai,albasa,tafarnuwa,cita,masoro dakuma sinadarin dandano.Ki daura mai a wuta yadanyi zafi sai ki juye hadin mincemeat dinki ki barshi da wuta kadan har sai yayi

  4. 4

    Ki dakko dough dinki ki murza ki yanka sai ki dinga sa hadin mincemeat dinki kina rufewa sai ki danne bakin da chokali mai yatsu ko kuma kiyi anfani da abun cire meat pie shape na zamani. Bayan kingama ki dauka mangyadanki a wuta sai ki soya bayan yayi zafi amma karki cika wuta

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Ahmad's Kitchen
Ummu Ahmad's Kitchen @cook_17118000
rannar
Abuja

sharhai

Similar Recipes