Alawar madara da gulisuwa

Ummu Ahmad's Kitchen
Ummu Ahmad's Kitchen @cook_17118000
Abuja

#AlAWA
Inason wanan alawar domin suna da dadi yara nasonshi sanan madara na da anfani sosai ajiki ta fanin lafiya

Alawar madara da gulisuwa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#AlAWA
Inason wanan alawar domin suna da dadi yara nasonshi sanan madara na da anfani sosai ajiki ta fanin lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti Arbain
Mutum shida
  1. Madara ta gari gwangwani 1
  2. Garin filebo,
  3. Mangyada
  4. Sigari kwatan gwangwani 1/4

Umarnin dafa abinci

Minti Arbain
  1. 1

    Dafarko in zaayi Gulisuwa zaa zuba madara da sigari da dan ruwan dumi kadan (dan madara batason ruwa)sai a kwaba da tauri sai azo a mulmula kamar kwallo sai a soyashi a mai asa wuta kadan kuma banda juyi dan gudun farfashewa

  2. 2

    Sai Alawar madara zaa dafa sukari da ruwa kadan sai filebo a dafa shi har sai yana kumfa yana danko sai a sauke a kan wuta.Sanan sai a dakko madara ana zubawa akan dafafen sukari ana tuqawa kamar tuwo har yayi

  3. 3

    Zaasamu ledda mai tsafta da tray a shafa musu mangyada sai a juye akan tray sanan a saka leddar ayi fadi dashi sai a kawo abun yanka cookies a yayyanka (anfanin shafa mangyadan zai hana shi kakkamawa)

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Ahmad's Kitchen
Ummu Ahmad's Kitchen @cook_17118000
rannar
Abuja

sharhai

Similar Recipes