Wainar fulawar manja #mld

Crunchy_traits
Crunchy_traits @cook_17801276
Kaduna State

#mld Wainar fulawar nan tahadu sosai kuma ita abun marmari ce. Lokacin muna yara munazuwa musiya har mu tsaya a bakin murhu amma duk dahaka tagida tafi dadi danagarta

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki samu fulawarki kizuba a roba inkinzuba saikinemi abun juyawa wato maburki zaki iya juyawada ludayi amma damaburki yafi dadin juyi

  2. 2

    Saikisama fulawar ruwa kamar haka

  3. 3

    Inkinsamata ruwa saiki juya sosai da maburkinki kamar haka

  4. 4

    Ki jajaga attarigunki da albasa

  5. 5

    Saiki samasu ruwa saboda a baya kwabin da kikayi mai kaurine sosai yadda kwabin zaizama daidai saikisa ma kayan miyar ruwa

  6. 6

    Kijuye kayan miyar a cikin kwababiyar fulawar

  7. 7

    Saikimotsa sosai harsai komai yashige ciki

  8. 8

    Kicigaba da motsawa har sai yayi kamar haka

  9. 9

    Saiki dauko kayan dandanonki wainda nalissafo

  10. 10

    Ki motsasu sosai har saisunmotsu

  11. 11

    Kisamu manjanki kizuba a roba

  12. 12

    Kikunna wutarki ki daura kasko yai zafi

  13. 13

    Idan kaskon yai zafi Saiki zuba manjan

  14. 14

    Saikibari manjan yaizafi kamar hakane

  15. 15

    Inyai zafi kizuba kullun

  16. 16

    Kisa manja a gefe kamar haka gudun kar gefe da gefen yakama inyadan soyu sai kijuya zuwa dayan gefen

  17. 17

    Saiki bari yasoyu kamar haka wainar fulawarki ta mammals. Zaki iya ci dayaji kidan hada da drink dinki a gefe. Aci lafiya

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Crunchy_traits
Crunchy_traits @cook_17801276
rannar
Kaduna State
I enjoy cooking in fact its my hubby. my only wish is to create recipes of my own which am aiming at now
Kara karantawa

Similar Recipes