Wainar Fulawa (Kalallaba)

Mum Aaareef @cook_17475778
Kai wannan Abun Tai Dadi.. Yaronah yana sonshi kuma yaji dadinshi ga sauqy ga laushi ga Dadi.. Tnk Yhu Cookpad
Wainar Fulawa (Kalallaba)
Kai wannan Abun Tai Dadi.. Yaronah yana sonshi kuma yaji dadinshi ga sauqy ga laushi ga Dadi.. Tnk Yhu Cookpad
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki jajjaga kayan miya tareda kayan kamshi ki aje Agefe, yanka albasa aje agefe
- 2
Ga kayan hadinah
- 3
Nasa kayan miya tareda albasa
- 4
Nasa Maggy, kwai, da kayan kamshi
- 5
Sai na zuba Rua
- 6
- 7
- 8
- 9
- 10
- 11
- 12
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Dambun Nama
Wanna dambu tai dadi ga Laushi.. Cookpad Allah yasaka d alkhr...#NamanSallah Mum Aaareef -
Yar lallaba (wainar fulawa)
Wannan girki tun muna Yara mukeyinshi Kuma har yanzu muna sonshi muna jin dadinshi. Ga suqin yi Walies Cuisine -
-
-
-
-
-
-
Wainar fulawa
😋 yummy 😋 wainar fulawa akwai Dadi sosai musamman idan ta samu yaji Mai dadi Mama's Kitchen_n_More🍴 -
Farfesun Ganda kan Rago d Kafa
#Girkidayabishiyadaya Abun baa cewa komai.. ga dadi ga yaji🥰😋🌷🌹 Mum Aaareef -
Miyar bushesshen kubewa da kifi
Nayishi ne agdan mu kuma kowa yaji dadinshi sosai Ammie_ibbi's kitchen -
-
Faten Doyaa
Gaskia faten doya tai dadi ga doyar da Danko.. Godia mai tarin Yawa cookpad & D Adminss Mum Aaareef -
Wainar fulawa
Na rasa me zanyi muci d Rana Kuma Naga Ina da lawashi kawae nace Bari nayi wainar fulawa tana Dadi d lawashi sosae Zee's Kitchen -
Wainar fulawa
Wainar fulawa akwai dadi Sosai musamman idan yajinki y zama na musamman 😋🥰#kanostate#teamkano Sam's Kitchen -
-
-
-
Farfesun kifi busasshe😋
Maigidanah Yana son duk wani na'ui na kifi shiyasa na Masa wannan farfesun yaji dadinshi sosai#sahurrecipecontest# Ummu Jawad -
-
-
Wainar fulawa
A kowane lokaci akwai abinci kala kala da muka tashi muka gani so yanayi yana canzawa muna kara kayatar da abinci mu wanan ne yasa na samu damar canza yanayin yin wainar fulawa kuma tayi dadi sosai @Rahma Barde -
Wainar fulawa a zamanance
Ina matukar son wainar fulawa sosai saboda tanamin dadi sosai kuma ga kosarwa, musamman kasha da black tea mai lemon tsami Zeesag Kitchen -
-
-
Wainar fulawa
Wainar fulawa Tana da dadi sosai kuma abar marmari ce ena matukar son ta Hannatu Nura Gwadabe -
-
Buns
Inaso nadafa abun karyawa kuma narasa mezanyi shine nashiga cookpad naduba sai nayi wannan buns din yayi dadi sosai kuma ga laushi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10528029
sharhai