Farfesun Kan Rago

Mss Leemah's Delicacies
Mss Leemah's Delicacies @Leemah

Ga dadi ga Yaji ga kamshi #MLD

Farfesun Kan Rago

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Ga dadi ga Yaji ga kamshi #MLD

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kan Rago
  2. Albasa
  3. Maggie
  4. Curry
  5. Tyme
  6. Black pepper
  7. Ruwa
  8. Tarugu
  9. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kan Ragonki tsaf seki Saka masa ruwa wadatattce seki Rufe kibarsa ya tafaso seki kwararar da ruwan Hakan da kk yi xekara fitar da sauran dattin dake ciki

  2. 2

    Seki Sake mayarwa wuta kixuba ruwa sabbi kikawo albasa ki yanka kisa tyme kirufesa yayi kamar minti 10 seki Kawo jajjageggen tarugunki kisaka kisa curry da black pepper kikawo Maggie da Dan gishiri kadan kisa Kirufesa minti 30 ya isa ya dafa miki Romon kan Zakiji wani kamshi na musamman na tashi

  3. 3

    Aci da masa kokuma Fankasau harda shinkafa anaci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mss Leemah's Delicacies
rannar
My mom is My Inspiration and also my teacher growing up seeing her cook some amazing traditional Dishes make me fall in love with cooking , My Dream was to become a food critic Insha Allah, I love cooking/Baking😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes