Kwallan nama da kwai

sunusi Zainab @cook_17397928
Agwada agani yayi dadi sosai kitchen hunt challenge
Kwallan nama da kwai
Agwada agani yayi dadi sosai kitchen hunt challenge
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki tanadi naman ragonki Mara kitse me kyau sai ki dakashi tare da albasa maggi curry spices da tarugu da tattasai ya daku sosai komi ya hadu
- 2
Sai ki dinga mulmulashi dai dai yadda kikeso sai ki daura mai awuta yayi zafi sai kidinga soya shi amai inya soyu sai ki kwashe
- 3
Ki fasa kwai sai ki dauko sayeyyen dakaken naman nan kisa a kwai kisake soyawa shikenan kwallan nama da kwai ya kammalah acidadi lfy agwada yayi dadi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Nama mai kwai
#team6breakfast. Gaskiya wannan hadin naman mai kwai yayi matukar yin dadi sosai,inason akoda yaushe na dinga kirkirar wani girki mai dadi kuma mai sauki Samira Abubakar -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10071704
sharhai