Fun Cookies

Mkaj Kitchen
Mkaj Kitchen @cook_Mkaj
Kaduna

Cookies ga dadi ga sauki se anayi ana kula wajen gashin

Fun Cookies

Cookies ga dadi ga sauki se anayi ana kula wajen gashin

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 5 cupFilawa
  2. 1Bota simas
  3. 1 cupSiga
  4. 2 tbspnMadara
  5. 1tspn Vanilla flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sa bota siga da kwai a roba ki kwaba su hade sosai kaman 5 minute saiki zuba flawa ki kwaba yayi kauri me laushi seki fadi dashi ki yanka kiyi masa kwalliya seki gasa a oven minti 10

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mkaj Kitchen
Mkaj Kitchen @cook_Mkaj
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes