Pizza

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Sokoto State

kitchen hunt challenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa 2 kofi
  2. 1 tbsSugar
  3. Nikakken nama
  4. Tattasai
  5. 1 tbsYiest
  6. Koren tattasai
  7. Albasa
  8. Cheese
  9. Maggi
  10. Carry
  11. Thyme
  12. Stew ko ketchup

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki dafa nikakken namanki kisa Maggi curry albasa ki inya tsotse ruwan shikenan kiyi yanka albasa tattasai da koren tattasai kiyi grtn cheese

  2. 2

    Den saiki zuba flour a roba kiss yeast da sugar da salt saiki kwaba kada tayi ruwa saiki rufe saita tashi 10-20 mint

  3. 3

    Bayan ta tashi saiki dauko flour dinki ki murza ta yi round kuma tayi kauri saiki aza a pan dinda Zaki gasa in kinda stew ko ketchup saiki fara sawa a kasa sannan kisa tattasai sannan koren tattasai albasa sannan nama saikisa cheese a Sama sai ki gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Ina godia ga cookpad # team sokoto don sune Suka koya muna pizza a last cookouts

Similar Recipes