Dafadukan cous cous mai nama

mumeena’s kitchen
mumeena’s kitchen @000000h
kano nigeria

Yana d matukar dadi

Dafadukan cous cous mai nama

Masu dafa abinci 13 suna shirin yin wannan

Yana d matukar dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kuskus
  2. 3Tattasai
  3. Tumatir 1 babba
  4. 1Albasa
  5. 1Nama nikakke Kofi
  6. Sinadarin dandano
  7. Gishiri
  8. Mai kwatan KofiKayan kamshi
  9. 4Karas guda
  10. Koren wake d peas

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    DA farko xaki tafasaruwan ki d gishiri sai ki yayyafa akan couscous dinnan yadda xai danyi laushi

  2. 2

    Sai kiyi markada kayan miyan ki ki ajeye a gefe shima Naman ki dafa Shi Sai ki soya Mai ki xuba kayanmiyan ki Dan soya su kisa Maggi d spices dinki Sai ki xuba kuskus dinki d Naman ki yanka albasa kiya juyawa sai ki dan kara masa ruwa kadan ki sai ki rufe ki barshi y turara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

sharhai

Similar Recipes