Dan malele

Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
Kano State

Yinsa yana sawa intuna abubuwa d dama musamman rayuwar secondary school.

Dan malele

Yinsa yana sawa intuna abubuwa d dama musamman rayuwar secondary school.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsakin masara
  2. Manja
  3. Salak
  4. Tumatur
  5. Albasa
  6. Da kakken yaji
  7. Magi
  8. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki wanke tsakin masarar tas se ki tsane shi a mataci.

  2. 2

    Sannan ki xuba ruwa a tukunya dai dai yadda xeyi kisa ka magi kadan d gishiri k dan seki barshi ya tafasa.

  3. 3

    Idan ya tafasa xe ki dauko tsakinki ki xuba a ciki kijujjuya se ki rufe bayan kamar 5min se ki qara budewa ki tuqashi sosai seki rufe ki barshi yayi sosai sannan ki sauke ki xuba a plate.

  4. 4

    Seki dora manjanki a wuta ki soya shi d albasa zaki iya diga kwanwa inki naso.

  5. 5

    Seki yanka salak d tumatur d albasanki ki xuba dakakken yajinki kici d shi.Aci dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes