Indomie da soyayyen kwai da kifi
Kitchenhuntchallenge
Umarnin dafa abinci
- 1
Kisamai kadan a tukunya don indomie batason Mai sosai, Seki zuba jajjagaggen attarugu da dan albasa kisoya da garlic idan kinaso
- 2
Idan yasoyu kizuba ruwa daidai misali kisa Maggi, seasoning, spices,curry kibarshi yatafasa
- 3
Inya tafasa kijuye indomie dinki aciki kisa sardine Idan yadahu kisauke
- 4
Kisa mai a pan kifasa kwai kisa pepper da onion da Maggi kikada sosai kijuye a mai maixafi idan yayi ja kijuya daya barin idan yayi kisauke
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Indomie da kwai
#hauwa yau na fara cookpad kuma naji dadinshi HAUWA RILWAN ce ta sani a ciki nagode #hauwasafiya jabo
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Soyayyen kifi
Kifi bargi yana da dadi musamman ma idan an soyashi da maggi da gishiri. #kitchenhuntchallenge. Zeesag Kitchen -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10093749
sharhai