Jallop rice with coslow

Sasher's_confectionery
Sasher's_confectionery @cook_sasher
Bauchi

Jallop rice yanada dadin gaske idan har aka hadashi da kayan lambu ga dadi ga lafiya ga saukin yi.

Jallop rice with coslow

Jallop rice yanada dadin gaske idan har aka hadashi da kayan lambu ga dadi ga lafiya ga saukin yi.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

abib
mutum daya
  1. Shinkafa Kofi daya
  2. Kayan miya (tattasai albasa attargu)
  3. Kayan dandano
  4. Mangyada
  5. Abubuwan bukatan hada kayan lambu (coslow)
  6. Kabeji
  7. Karas

Cooking Instructions

abib
  1. 1

    Dafarko na markada kayan miyana saina zuba mangyada a tukunya nasaka albasa, daya danyi zafi saina zuba markadadden kayan miyana na soya

  2. 2

    Bayan ya soyu saina zuba kayan dandano na sannan nazuba ruwa na rufe

  3. 3

    Bayan ruwan ya tafasa saina zuba shinkafana dama na Riga na wanke nabarshi harya nuna shikenan shinkafata tayi sai ci, wannna hadin dafadukan shinkafa yanada sauki dakuma dadi gashi baya daukan lokaci

  4. 4

    Hadin kayan lambuna kuma na yanka kabeji na kananu karas dina na gurzashi saina wanke sosai na tsaneshi sannan nazuba a mazubi saina saka bama na nazuba sugar na gauraya shikenan nagama hadin coslow dina. Na kayan lambu.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Sasher's_confectionery
on
Bauchi

Comments

Similar Recipes