Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Bredi
  2. Kwai
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Curry
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tanadi wannan Kayan hadin saiki fasa kwai kisaka Maggi,curry,albasa,tarugu, saiki hade waje daya Ki yanka Sai ki harhada Ki kad'a, Ki dawo ki dauki kasko Abun soya kwai Ki zuba mai aciki yayi Zafi saiki dauko Bredi kina tsomawa aciki Ruwan kwai, kina sakawa cikin ruwan mai Amman kadan man bada yawaba sai kibar yayi jaa saiki juya zuwa Dayan baren shima yayi jaa zakiji yana kamshi saiki sauke zaki iya ci da tea ko kuma kici hakanan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Beehive treats
Beehive treats @cook_16907722
rannar
Kaduna
Food lover,i cook with passion and love💕
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes