Kalallaba ainihin hoton girkin

Kalallaba

Fatima Abubakar isgogo
Fatima Abubakar isgogo @cook_19368089
kebbi

Wanan girki me mai sauqi kuma na marmari. #kebbi

Kalallaba

Wanan girki me mai sauqi kuma na marmari. #kebbi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti hufu
plate 1 yawan abinchi
  1. Flour 5tbl spoon
  2. 2Maggi
  3. Gishiri (idan kina so)
  4. 2Tarugu
  5. Manja 2tea spoon
  6. 1Albasa qarama

Umarnin dafa abinci

minti hufu
  1. 1

    Zaki wanke tarugu da albasa,sai ki daka sama sama

  2. 2

    Ki dauko flour dinki ki tankade a roba mai kyaw

  3. 3

    Ki zuba maggi da gishiri da kayan miyan ki cikin flour

  4. 4

    Kisa ruwa ki dama kada yayi kauri kisa manja cibi daya ki motsa sai ya hade sosai

  5. 5

    Sai ki diga manja a fallen suya, idan yayi zafi sai ki juyen qullun flour dinki,ki so yashi kaman kwai,ki bada yaji, sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Abubakar isgogo
Fatima Abubakar isgogo @cook_19368089
rannar
kebbi

sharhai

Similar Recipes