Tura

Kayan aiki

minti30mintuna
3 yawan abinchi
  1. 1/2karamar doya
  2. 3kwai
  3. 4kofi mai
  4. 1maggi
  5. 1albasa
  6. 1/2cokalin shayi kayan kamshi
  7. gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

minti30mintuna
  1. 1

    A fereye doya a wanke a dora a wuta a zuba gishiri kadan,a rufe a barta ta dahh,sannan a kwashe,a barta ta sha iska,sannan a yanyankata yadda ake bukata

  2. 2

    A fasa kwai a saka maggi kadan,kayan kamshi da yankakkiyar albasa.A kada sosai

  3. 3

    A dora mai a wuta idan yayi zafi sai a tsoma doya a kwai sannan a saka a cikin mai a soya,sannan a tsame,haka za'a yi tayi had ta soyu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hally's kitchen
Hally's kitchen @cook_19338216
rannar

Similar Recipes