Buredi d kwai d soyyanyan naman kaza

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Buredi
  2. Kwai
  3. Maggi
  4. Mai
  5. Kaza

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki Dora mae a kasko yy xafi sae ki yanka buredin ki yadda kk so ki fasa kwai ki kada sae ki dinga tsoma buredin ckn Kwan kina sawa a mai edn yy ki juya daya bangaren shima yy sae ki kwashe

  2. 2

    Sae ki soya Naman ki ki hada dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes