Shinkafa da wake

amina A.B.A
amina A.B.A @cook_16803846

#pizza sokoto

Shinkafa da wake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#pizza sokoto

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Magi fari, kanwa
  4. Gishiri, yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sa ruwa ga tukunya idan sun tafasa saikisa kanwa kadan kisa wake kibarshi yadan dahu

  2. 2

    Saiki wanke shinkafa kizuba magi fari,gishiri kibarshi suyita dahuwa. Zaa iyaci da yaji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
amina A.B.A
amina A.B.A @cook_16803846
rannar

sharhai

Similar Recipes