Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Kanwa
  4. Gishiri
  5. Yaji
  6. Maggi
  7. Mai
  8. Salad
  9. Tumatur

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara wake ki wanke ki xuba ruwa atukunya kixuba waken ki jefa kanwa kadan ki rufe shi yai ta dawuwa in ya kusa da wuwa ki wanke shinkafarki ki xuba su karasa tare,ki Dansa gishiri kadan,inta dawu a tace t abarta ta tsane

  2. 2

    Ki soya mai, kiyanka salad d tumatur,kisa yaji d maggi....aci dadi lafia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
rannar
A dental therapist, Baker and lots
Kara karantawa

sharhai (4)

Similar Recipes