Shinkafa da wake

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

😋

Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Manja
  4. Maggie yaji
  5. Veggies

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko ki tsince wakenki kindafa tafara laushi se ki juye se kikara daura ruwa yatafasa kisa shinkafa inyafara dahuwa se kijuye waken sukarasa dafuwa tare kisoya manyanki ki yanka veggies naki ki sa magi da yaji se ci aci dadi lfy ngd

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes