Kunun Custard
Anfiyiwa yara amma har manya suna sha akwai dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki dama mararki sai ki daura kan wuta. Ki saka siga dinki
- 2
Ki samu ki Dan dama custard Dinki idan ruwan madar nan ta tafasa sai ki zuba aciki,kina zubawa kina juyawa Dan kada yayi miki gudaje, sai ki dauko fulavo ki saka
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
No recipes found
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10394899
sharhai