Cookies mai madara

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

Girki neh mai sauqi sanan kuma za ah iya ci da ko wani kalan lemu ko shayi

Cookies mai madara

Girki neh mai sauqi sanan kuma za ah iya ci da ko wani kalan lemu ko shayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za asamu wuri wankake atankade fulawar aciki

  2. 2

    Azuba madara,sugar,cornflour da butter

  3. 3

    Ah rinqa murzawa har sai ya murzu ya hade jikinshi

  4. 4

    Amurza shi akan leda mai tsafta sanan ayan yanka into different shapes you want

  5. 5

    Sai ayi pre heating oven,sanan ariqa dakowa koda spatula kou da chokali anasawa ah abin gashin

  6. 6

    Kar acika wuta sabida kar ya qone.Idan ya gasu shikenan sai afito dashi

  7. 7

    Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes