Alala

mum afee's kitchen
mum afee's kitchen @cook_17411383

Alala girkine mai dadin gaske.

Alala

Alala girkine mai dadin gaske.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mintuna
5 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki surfa wake ki wanke tas ki cire hancinsa saiki wanke attarugu da albasa ki zuba akai ki markada

  2. 2

    Saikisa manja da man kuli Sai sinadarin dandano da gishiri ki juya sosai

  3. 3

    Saiki samu roba maidan zurfi kisa manja ki gauraya sosai ko INA yaji

  4. 4

    Sai ki zuba kullum aciki dannan ki Dora ruwan zafi a tukunya ki Dora steamer saiki Dora robar ki rufe ruf, kibashi mintuna 30 yadahu ki sauke. Aci dadi lapia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mum afee's kitchen
mum afee's kitchen @cook_17411383
rannar

sharhai

Similar Recipes