Soyayyen bread da kwai

HABIBA AHMAD RUFAI
HABIBA AHMAD RUFAI @mamiemamie1

#5ingredient yadda ake Wannan bread din acikin mai dayawa ake tsumbulashi yanxuwa an samu sabon method saboda shi wancan method din yana shan mai.

Soyayyen bread da kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#5ingredient yadda ake Wannan bread din acikin mai dayawa ake tsumbulashi yanxuwa an samu sabon method saboda shi wancan method din yana shan mai.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Bread
  2. Kwai
  3. Albasa
  4. Maggie
  5. Knor
  6. Curry
  7. Mai
  8. Spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xa'a yanka bread kana na ko dai dai bukatar, sai a fasa kwai a kada asa maggie da albasa da knor kadan

  2. 2

    Sai a Daura pan a wuta asa mai kadan Kamar xa'a soya kwai.

  3. 3

    Idan mai yayi xafi sai a dauki Wannan kwan da aka kada a tsoma bread din aciki sai a Daura akan pan din nan da aka sa masa mai yayi xafi sai a abarshi ya gasu sai a juya yadaya gefen.

  4. 4

    Haka xa'ayi tayi har a gama, anaso a abarshi ya gasu saboda karyayi danye aciki amma kar a cika wuta sbd xai kone. Aci lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HABIBA AHMAD RUFAI
HABIBA AHMAD RUFAI @mamiemamie1
rannar

sharhai

Similar Recipes