Soyayyen kwai

Mom Eaman
Mom Eaman @cook_18601199

yana da dadi aci lokacin breakfast ko wani lokacin da ake bukata

Soyayyen kwai

yana da dadi aci lokacin breakfast ko wani lokacin da ake bukata

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 mints
1 yawan abinchi
  1. 3kwai
  2. 1albasa
  3. 2tumatur
  4. 3attaruhu
  5. 1maggi
  6. mai yadda kike bukata

Umarnin dafa abinci

5 mints
  1. 1

    A wanke albasa,attaruhu da tumatur,a yankasu a saka musu maggi sannan a fasa kwai akan su a kada shi sosai

  2. 2

    A saka kaskon suya a wuta a zuba mai yayi zafi sannan zuba kwai a barshi bayan ya soyu,idan ya soyu a juya bayan shi a soya daya bangaren sanban a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Eaman
Mom Eaman @cook_18601199
rannar

sharhai

Similar Recipes