Shinkafa & cabbage sauce, salad

Umar Baba Fatima
Umar Baba Fatima @cook_16737563

#BK

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Cabbage
  3. Lettus
  4. Nikakken nama
  5. Carrots
  6. Spices
  7. Cucumber
  8. Pepper
  9. Tomatoes
  10. gwangwaniWaken
  11. Salad cream
  12. Maggi
  13. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke shinka farki kidora a wuta kiyi per boiling

  2. 2

    After kinyi sai ki wanke ta sai ki kara maida ita wuta in ta kusa nuna sai ki yanka tattasai ba da yawa ba ki barbada a ciki in ya nuna sai ki sauke

  3. 3

    Shi Ku ma cabbage sauce din zaki yanka su attarugu da tattasai da albasa da carrot,cabbage ki aje a gefe sai ki dakko tukunya ki dora kan wuta ki zuba mangyadan ki inyayi zafi sai ki dakko kayan miyan ki da carrot juye a ciki ki dan soya sai ki dakko wannan nikakken naman ki zuba ki juye ki cigaba da soyawa sannan ki zuba Maggi da spice in sun hade sai ki dakko yankakken cabbage din nan ki zuba a ciki ki juya sai ki rufe ya danyi sai ki juyae

  4. 4

    Shikuma latas zaki yaka shi da cucumber da tumatur ki wanke su sai ki dakko tire ki zubasu a ciki sai ki barbada waken gwangwani da salad cream din a sama

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Umar Baba Fatima
Umar Baba Fatima @cook_16737563
rannar

sharhai

Similar Recipes