Hadin Salad 🥗

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

Yana kara lpia ga sauƙin haɗawa kuma

Hadin Salad 🥗

Yana kara lpia ga sauƙin haɗawa kuma

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15min
3 yawan abinchi
  1. Salak
  2. Tumatur
  3. Albasa
  4. Cucumber
  5. Karas
  6. Dafaffan kwai
  7. gwangwaniWaken
  8. Cream salad

Umarnin dafa abinci

15min
  1. 1

    Ki wanke salad din, cucumber tumatur da albasar ki yanka se ki bare Kwan shima ki yanka,ki kankare karas din ki wanke se ki yanka

  2. 2

    Shi kenan ki samu bowl ki hada su a ciki ki zuba waken gwangwani da cream ki juya

  3. 3

    Zaki iya cinsa a haka ko ki hada da abinci Kamar fried rice

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

Similar Recipes