Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Rice
  2. Groundnuts oil
  3. Spiciest
  4. Grinded pepper
  5. Peas
  6. Green beans
  7. Carrot
  8. Chicken

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarkoh zaki wanke shinkafanki saiki sakashi acikin kwando kitsane ruwan,sosai saiki soya shinkafanki sama sama ki ajeshi gefe

  2. 2

    Kisoya grinded pepper dinki kisaka spices dinki saiki saka ruwa kadan kidakko shinkafanki da kika soya kizuba kirufe

  3. 3

    Bayan dan lokaci kadan saiki zuba peas,carrots,da green beans dinki ki rufe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meema’s kitchen
Meema’s kitchen @cook_18172981
rannar
kaduna

sharhai

Similar Recipes