Fried rice

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

#activeamazing.
Abin cin da megida yafi so shi ne na masa

Fried rice

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#activeamazing.
Abin cin da megida yafi so shi ne na masa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30-45min
5 yawan abinchi
  1. Shinkafa 3½cu
  2. 2 cupsCarrot, green beans and peas
  3. Maggi 5 onga 1
  4. Tafarnuwada albasa da attarugu
  5. Kayan kanshi da curry
  6. Man kuli

Umarnin dafa abinci

30-45min
  1. 1

    Na wanke peas na zuba a tukunya na dafa.na carrot da green beans na yankasu sannan na hada da peas din waje daya

  2. 2

    Na tafasa ruwa na zuba akan shinkafar yayi 10min sanan na wanke na tsane ta

  3. 3

    Na jajjaga albasa da tafarnuwa,se na Kuma jajjaga attarugu da albasa.

  4. 4

    Na Dora Mai a wuta na zuba jajjagen albasa da tafarnuwa na Dan soya man sannan na zuba jajjagen attarugu da albasa na juya 2min sanan na zuba kayan kanshi da sinadarin dandano na juya se na zuba su carrot din na jujjuya sannan na kawo shinkafar da na tsane na zuba na soya

  5. 5

    Bayan na gama soyata se na kawo tafasasshen ruwa na zuba sannan na rufe ta dahu.

  6. 6

    Shi kenan enjoy 😋😋🤤

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes