Soyayyar doya da sause din kwae

raheelat Zauro
raheelat Zauro @cook_18228861
Sokoto
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kwae
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Magi
  6. Curry
  7. Kayakin dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki yanka doyarki iya yanda kikeso saiki wanke Dakyau kisaka gishiri sai ki Daura mai a wuta saiki Saka doya ki soya

  2. 2

    Saiki kada kwanki kisaka sinadarai da albasa saiki jajjaga taruhunki kiyanka albasa saiki saka mai kadan kifara soya atturuhu da albasa idan Suka soyu saiki zuba kwae kiyita motsawa kinayi kina motsawa har sai kinga yayi

  3. 3

    Sannan ki kwashe ki zuba a plate dinki aci dadi Lafiya😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
raheelat Zauro
raheelat Zauro @cook_18228861
rannar
Sokoto
food lover😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes