Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 20mintuna
2 yawan abinchi
  1. 10dankali
  2. 5karas
  3. 1/2koren wake
  4. 3maggi
  5. 1/4kofi mai
  6. 2albasa
  7. 5attaruhu
  8. 1/2 cokaliattaruhu

Umarnin dafa abinci

minti 20mintuna
  1. 1

    A fereye dankalin turawa a dafa shi a ajiye a gefe,a gyara attaruhu da albasa a wanke a jajjaga a dora a wuta a dafa,idan ya tsane a soya da mai a saka kori da maggi a dan kara juya shi

  2. 2

    A zuba dankali,karas,albasa da dafaffen koren wake,a rufe tukunyar a samu ya dan turara maggi da kori ya shiga cikin sa,a ci a matsayin abinci ko a matsayin side dish.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
M's Treat And Confectionery
rannar
Zoo road,Kano,Nigeria
A Food biochemist by profession and a food lover by passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes