Soyayyar doya da kwai

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
Sokoto State

Abincin safe Mai sauqi, nakan yimuna da safe mu karya da ita tareda tea, Kuma nakan sama yara a lunch box suje makaranta dashi

Soyayyar doya da kwai

Abincin safe Mai sauqi, nakan yimuna da safe mu karya da ita tareda tea, Kuma nakan sama yara a lunch box suje makaranta dashi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1/2Doya
  2. Gishiri kadan
  3. 4Kwai
  4. 1Maggi
  5. Curry(optional)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere doya ki yanka girman yadda kikeso, sai kisa ruwa ki wanke

  2. 2

    Ki zuba ruwa cikin tukunya, kisa gishiri sai ki zuba doyar kibarta ta dahu minti 10 kada ki Bari tayi ta tafasa shi zaisa ta roshe

  3. 3

    Sai ki zube a gwagwa ki tsane ruwa, ki Dora Mai Kan wuta, ki samu wuri ki fashe kwai a ciki, kisa Maggi da curry ki karkada kisa doyar ciki daya bayan daya, in Mai yayi zafi sosai sai ki Rika sa doyar ciki kina soyawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes