Masa

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Wannan masar nayita da tandar zamani.

Tura

Kayan aiki

  1. 4Shinkafa masa Kofi
  2. 1Dafaffar shinkafa Kofi
  3. 1Albasa
  4. Gishiri kadan
  5. Yeast chokali 1 ko nono ludayi 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jika shinkafarki ta kwana da safe ki hada da dafaffar akai miki nika in andawo ki yanka albasa kisaka yeast ko nono anan nayi amfani da yeast

  2. 2

    Kisaka mai kadan a tandar ki

  3. 3

    Zaki iya aza wannan tandar bisa gas ko risho ko gawai. Muradi dai tayi zafi.

  4. 4

    Kinayi kina juyawa har ta soyu ki ne mi zuma ko sugar ko miya asha lagwada

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (6)

Similar Recipes