Cookies

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Sokoto State

kitchenhuntchallange

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsFlour
  2. 3Kwai
  3. 1Butter
  4. 1 cupSugar
  5. 3 tbsCoco powder
  6. Flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki mixing butter da sugar kiyita bugawa saikisa kwai da flavor kiyita bugawa saikisa flour daganan saiki ra kwabin 2 dayan Lisa coco powder saikisa a freezing dinshi saiki dauko kiyi shape dinda like so saiki gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes