Miyar ganda

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901

Miyar ganda tana da dadi 😋

Miyar ganda

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Miyar ganda tana da dadi 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa daya
Mutane uku
  1. Ganda
  2. Tumatur
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Baking powder
  7. Mai
  8. Ruwa
  9. Sinadaran dandano
  10. Citta
  11. Kaninfari

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Da farko tun dare na jika gandata ta kwana kafin safe ta dan fiku sena wanketa nasa a tukunya tare da baking powder kadan itama tana temakawa wayen saurin dahuwar ganta sena kunn wuta taita dahuwa

  2. 2

    Sannan na gyara kayan miya ta na zuba akai tare da mai dasu maggi da spices sena barta taita dahuwa

  3. 3

    Bayan lokaci kadan sena saka kaninfari da citta kadan minti kadan sena sauke shieknan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901
rannar

sharhai

Similar Recipes